| title | "Zaɓukan Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia ta 2022" |
|---|
| intro | "[https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Wikimedia_Foundation_elections/2022/Candidates Samu ƙarin sani game da ƴantakara]
Wannan zaɓen zaiyi sanadiyyar zaɓen ƴan takara guda biyu ne zuwa shiga cikin Kwamiti Amintattu na Gidauniyar Wikimedia.
* Wannan zaɓen zai yi amfani ne da tsarin ƙuri'a Ɗaya da za'a iya sauyawa ne. Akwai kuma [https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Wikimedia_Foundation_elections/Single_Transferable_Vote bayanai game da yadda ake lissafawa a Meta-Wiki].
* A shafin da ak kaɗa ƙuri'a akwai jerin akwatuna masu saukowa. Wanda ya fara daga saman shafin, zaɓi ɗan takara a matakin wanda yafi maku, daga "Zaɓi na 1" (zaɓin da kafi so) zuwa "Zaɓi na 6" (zaɓin da kafi ƙarancin so).
* Ba dole bane sai kun zaɓi kowane ɗan takara. Zaka iya fasa jera ƴantakara a kowane lokaci. Ga misali, zaka iya zaɓen sa ɗan takara ɗaya kacal, ko ƴan takara hudu, ko duka ƴan takaran.
* Kana da damar sauya zaɓin ka a lokacin yin zaɓen. Yin haka zai soke zaɓin da kayi a baya. Zaka iya yin haka a duk yadda ka so." |
|---|
| jump-text | "Za'a gudanar da kaɗai ƙuri'a ne a wata wiki mai zaman kanta. Ɗan danna maɓallin dake ƙasa ɗan aika ka can." |
|---|
| return-text | "Ƙofa ta Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia na 2022" |
|---|
| unqualified-error | "Muna bada hakuri, amma baka kasance a cikin jerin waɗanda suka cancanci kaɗa ƙuri'a ba. Yi haƙuri ziyarci [https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Wikimedia_Foundation_elections/2022/FAQ shafin taimakawa mai kaɗa ƙuri'a] dan samun bayanai game da cancantan mai kaɗa ƙuri'a da bayanai yadda za'a sanya shi acikin jerin masu kaɗa ƙuri'a idan ya cancanta." |
|---|